Choose Your Location:  

Support   

Contact Us

Yanda ake hada FLOWGUARD® CPVC

Kalli bidio na yanda ake hadin dankon CPVC

Dubi yanda  ake hada bututu cikin sauki ta hanyar yin amfani da sinadarin FlowGuard®

Kalli yanda ake hadin bututu da sinadarin CPVC a bidio ta wadannan muhimman matakan

  1. Yanka bututun daidain tsayin da kake bukata.
  2. Fake bakin bututun.
  3. Gyara bututun da abinda za a hada ta hanyar share wani dati da danshi.
  4. Shafa sinadarin a bayan bututun da cikin wurin da za a hada.
  5. Hada bututun da danuwan hadinsa.
  6. A bar bututun zuwa wani lokaci ya game sosai kamin a gwada ko ya hadu.

Domin cikakken bayani na tsarin hadin bututun FlowGuard, sauke shafin mujallar FlowGuard CPVC Installation Guide.

Flowguard_Installation_Guide_Africa_Hausa

FlowGuard Pipe and Fittings Installation Guide

Get the Installation Guide

Ready to Get Started?

Contact us for a free process suitability and technical consultation. We want to make sure you get the localized support and information you need to take your project from blueprint to completion.

Contact Us